An samu sabani tsakanin shugabannin kungiyar masu saida kayan Gwari da ‘ya’yan kumgiyar a kan dokar kaiyade yawan motocin da za su sauke kayan miya a kasuwar tumatur da ke Birnin Kebbi.
Kungiyar dai ta kayyade cewa, motoci uku kachal za su rika sauke kayan miya a kasuwar a kowacce rana, lamarin da ya sa ‘ya’yan kungiyar suka ki amincewa da hakan.
Kungiyar dai ta kayyade cewa, motoci uku kachal za su rika sauke kayan miya a kasuwar a kowacce rana, lamarin da ya sa ‘ya’yan kungiyar suka ki amincewa da hakan.
Korafi: An Samu Sabani Tsakanin Shugabannin Masu Saida Kayan Miya Da ‘Ya’yan Su newspaper mockup | |
2 Likes | 2 Dislikes |
107 views views | 8.43K followers |
News & Politics | Upload TimePublished on 24 Sep 2019 |
Không có nhận xét nào:
Đăng nhận xét