Daya daga cikin hakimai a masarautar hausawan Ibadan ya yi tir da masu kushe matakin sasantawa da ‘yan bindiga da wasu Gwamnonin Arewa ke yi.
Barden Ibadan Alhaji Ibrahim Haruna ya bukaci al’ummar Arewacin Nijeriya su bada goyon bayan ga gwamnatocin Jihohin Zamfara da Katsina a kokarin sun a daukar matakin da magance matsala da ta ki ci ta ki cinyewa a yankin.

Samar Da Tsaro: Barden Ibadan Ya Yi Tir Da Samu Kushe Batun Sulhu Da ‘Yan Bindiga newspaper mockup | |
1 Likes | 1 Dislikes |
25 views views | 8.43K followers |
News & Politics | Upload TimePublished on 24 Sep 2019 |
Không có nhận xét nào:
Đăng nhận xét